Kai tsaye: Labaran duniya daga Sashen Hausa na BBC a shirin Hantsi na safiyar Juma’a tare da Raliya Zubairu da Mohammed Abdu labarin wasanni da Ahmed.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi Majalisar Tarayya ta sake dubawa tare da sahhale kudirin neman bashin da ya aika wa majalisa ta takwas mai suna 2016-2018 External Borrowing Plan.
Samu dukkanin shirye-shiryen RFI Siyasa da Al'adu da Wasanni da Labarai da dumi-duminsu na Afrika da Faransa da duniya.
Samu Labaran Najeriya: Na Siyasa da Diflomasiya da Al'adu da Wasanni a RFI.
Da yake jawabi ga manema labarai a safiyar yau Laraba, 18 ga watan Maris, Mustapha ya ce mara lafiyar, wanda a yanzu ya killace kansa, ya dawo ne daga kasar Malaysia dauke da alamun cutar da ke bukatar bincike. “Tuni aka dibi jininsa sannan aka tura domin gwaji kuma ana sanya ran samun sakamako a gobe. Za a fara neman wadanda suka yi hulda dashi ba tare da bata lokaci bad a zaran sakamakon.
Rahotanni daga Bahamas na nuni da cewa adadin mutanen da kakkarfar guguwar Dorian ta hallaka ya kai 43 a safiyar yau Asabar dai dai lokacin da ake fargabar iya karuwar adadin bayan da jami’an.
Duniyarmu A Yau. Kwari rabin milyan ke fuskantar barazanar bacewa. Turkiya ta kashe sojojin Syria 101. Kimiya Fasaha Amurka. An harba kumbo zuwa duniyar rana don binciken kwa-kwaf. Iran Nukiliya.
BBC News Hausa - Labaran Duniya. BBC News Hausa - Labaran Duniya. Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da samun karin mutum 176 da suka kamu da cutar korona a kasar, yayin da alkaluman mamata suka kai 176 a fadin kasar. Coronavirus ta harbi mutum 5,641 a Najeriya, 1,472 sun warke. Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya ta gargadi al'ummomin kasashen da ke da iyaka da kasar da su guji zirga.
BBC Hausa - UK - Listen to free internet radio, sports, music, news, talk and podcasts. Stream live events, live play-by-play NFL, MLB, NBA, NHL, college football.
Sashen Hausa na BBC ya fara gabatar da labaransa ta kafar talabijin, a wani abu da shi ne irinsa na farko ga tashoshin watsa labarai na duniya. Kaddamar da shirin talabijin na BBC Hausa Zaka iya samun kanun labarai da Hausa akan layin wayar ka na MTN ko Airtel.
Wannan shafin na kawo muku labarai da sharhi kan abubuwan da ke faruwa a yankuna daban-daban na Najeriya da Nijar da Kamaru da Ghana ranar Laraba 28 ga watan Maris, 2018.
Farashin mai ya sake rikitowa zuwa kasa da kusan kashi 20% a safiyar yau Litinin musamman a kasuwannin yankin Asia, inda aka sayar da ganga daya a kan Dala 15, farashin mafi kankanta a cikin.
Wannan shafi yana kawo maku irin wainar da ake toyawa a Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi da Ghana da sauran kasashen Afirka da ma fadin duniya.
An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da.
Ku bibiyi wannan shafi inda muke kawo muku labarai da rahotanni da sharhi kan abubuwan da ke faruwa a yankuna daban-daban na Najeriya da Nijar da Kamaru da Ghana ranar Alhamis 29 ga watan Maris.Wannan shafin na kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi da ma sauran kasashen duniya har da rahotanni kan coronavirus.Labaran Halifa is on Facebook. Join Facebook to connect with Labaran Halifa and others you may know. Facebook gives people the power to share and makes.